Source : Zaki Samu Bowl Ki Zuba Flour Yeast Sugar Gishiri Kadan Baking Powder Kadan Madara Sai Ki Juya Sai Ki Fasa Kwai Kisa Mai Ki Juya Ya Juyu Sai Ki Kawo Ruwa...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Meelah and Meemi's Kitchen
at : July 22, 2026
Step:
Zaki samu bowl ki zuba flour,yeast,sugar,gishiri kadan,baking powder kadan,Madara sai ki juya,sai ki fasa kwai kisa Mai ki juya ya juyu,sai ki kawo ruwan dumi ki kwaba yayi laushi, sai ki barshi y tashi
Ida y tashi sai ki dunga gutsira kina murzawa Kamar yadda kika gani a hoto,San nan ki soya a mai.
Zaki iya ci da miyar da kike so nida ga miyar da naci nan da ita.