Source : Ki Fere Kankana Ki Yankata Kanana Saiki Nika Ta Da Kwallayenta Idan Kinaso Zaki Iya Saka Zuma Cikinshi
Sent by Zeesag Kitchen
Ki fere kankana ki yankata kanana saiki Nika ta da kwallayenta. Idan kinaso zaki iya saka zuma cikinshi.