Wainar semovita

Source : Za A Sami Babban Mazubi A Zuba Semovita Flour Baking Powder Gishiri Yeast Sugar Sai Azuba Ruwa A Kwaba Ba Mai Tauri Ba Kuma Ba Ruwa Ruwa Ba Sai Asa...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : July 15, 2026

Step:

  1. Za'a sami babban mazubi a zuba semovita, flour, baking powder, gishiri, yeast, sugar sai azuba ruwa a kwaba ba mai tauri ba kuma ba ruwa ruwa ba sai asamu murfi a rufe na awa daya domin ya kumburo in an bude shi za'aga ya kumburo

  2. Sai a dakko tandan waina asa a wuta azuba mangyada sai a dakko kwabin ludayi daya ana zubawa in yayi sai a juya dayan gefen shima yayi shikenan an kammala wainar semovita naci ta da miyar egusi

  3. Shi


Ingredients

  1. 2 Semovita kofi
  2. Flour rabin kofi
  3. 1 tspn active yeast
  4. 1 tspn gishiri
  5. 1/2 tspn baking powder
  6. 2 tbspn sugar
  7. Ruwa
  8. Mangyada

Related Recipes

Cantonese Noodles with Chicken Prawns and Vegetables

Cantonese Noodles with Chicken Prawns and Vegetables

Southern style mashed potatoes pressure cooked

Southern style mashed potatoes pressure cooked

Vanilla cupcake

Vanilla cupcake

Tofu with yaji awara

Tofu with yaji awara

Ynielles Mango Cake w/ Whipped Cream Cheese

Ynielles Mango Cake w/ Whipped Cream Cheese

Chana Chaat

Chana Chaat

Egg roll

Egg roll

Homemade mayonnaise

Homemade mayonnaise