Semovita masa 2

Source : Dafarko Zakisamu Semovita Dinki Kizuba A Babban Bowl Kikawo Yeast Da Baking P Kadan Kizuba Sekikawo Warm Water Ki Kwaba Kiyi Kwabin Kamar Na Wainar Shin...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : July 14, 2026

Step:

  1. Dafarko zakisamu semovita dinki kizuba a babban bowl kikawo yeast da baking p kadan kizuba sekikawo warm water ki kwaba kiyi kwabin kamar na wainar shinkafa kokuma yafishi kauri da kadan sekikai warm place ki ajiyeshi ya tashi sosai...bayan yatashi seki dauko shi kidauko sugar da salt kadan kizuba kikawo egg daya kizuba seki juya kikawo albasa kizuba...idanyayi kauri dayawa seki kara ruwa kwabin yayi kamar na wainar shinkafa...sekisoya...

    Semovita masa 2 recipe step 1 photo

Ingredients

  1. Semovita
  2. Yeast
  3. Baking powder
  4. Sugar
  5. Salt
  6. 1 Egg
  7. Diced onions

Related Recipes

Semovita sinasir

Semovita sinasir

Fish rolls

Fish rolls

SPICY AWARA TOFU

SPICY AWARA TOFU

Milo dolgano

Milo dolgano