Source : Zaki Samu Babban Bowl Kizuba Flour Yeast Baking Powder Salt Sugar Veg Oil Ki Kawo Ruwa Ki Kwaba Kiyi Kwabin Kamar Na Fanke Seki Bugashi Sosai Ki Kaish...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Amal safmus
at : April 18, 2026
Step:
Zaki samu babban bowl kizuba flour,yeast,baking powder, salt,sugar,veg oil ki kawo ruwa ki kwaba (kiyi kwabin kamar na fanke seki bugashi sosai ki kaishi yatashi sosai....)
Bayan yatashi ki daukosa ki shafa mai a jikin cups ko gwangwanaye seki dinga dibar kwabin kinazubawa kamar Rabin cups din ko gwangwani.... Seki jirasu a steamer kiyi steaming dinsu...idan yayi zakiga yayi fuku fuku kuma yana kamshi shikenan then serve....