Kunun Tamba

Source : Za A Sami Mazubi Azuba Garin Tamba Sai A Zuba Ruwa A Juya Shiba Mai Kauri Ba Shi Ba Ruwa Ruwa Ba A Ajiye A Gefe Sai A Saka Ruwa A Tukunya Ya Tafasa Bay...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : July 6, 2026

Step:

  1. Za'a sami mazubi azuba garin tamba sai a zuba ruwa a juya shiba mai kauri ba shi ba ruwa ruwa ba a ajiye a gefe

    Kunun Tambamatakin girki1 hoto Kunun Tambamatakin girki1 hoto Kunun Tambamatakin girki1 hoto
  2. Sai a saka ruwa a tukunya ya tafasa bayan ya tafasa sai a zuba tafashshen ruwan a kullun tamban a juya shi za'a ga yayi kauri sai azuba sugar a juya. Za'a iya saka madara in anaso. Shikenan asha dadi lfy

    Kunun Tambamatakin girki2 hoto Kunun Tambamatakin girki2 hoto Kunun Tambamatakin girki2 hoto

Ingredients

  1. Garin tamba
  2. Ruwa

Related Recipes

Jalebi with rabri

Jalebi with rabri

Salad with Cezarian DressingCheese and Dried Plums

Salad with Cezarian DressingCheese and Dried Plums

Cold summer pasta with Bitter melon Sour Plum  Tuna

Cold summer pasta with Bitter melon Sour Plum Tuna

Instant pot boiled Cajun Peanuts

Instant pot boiled Cajun Peanuts

Kachori chaat

Kachori chaat

White rice and stew with salad

White rice and stew with salad

Potato noodles croquettes

Potato noodles croquettes

Boiled yam with cat fish pepper soup

Boiled yam with cat fish pepper soup