Source : Zaki Sa Flour Da Sugar Pinch Of Salt Milk Da Yeast Sai Ki Kwada Da Warm Water Ruwa Ruwa Amma Ba Sosai Ba Sai Kisa Waje Mai Dumi Ya Tashi Idan Ya Tashi ...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by NI'EEMA'S KITCHEN
at : September 9, 2025
Step:
Zaki sa flour da sugar,pinch of salt, milk da yeast sai ki kwada da warm water ruwa ruwa amma ba sosai ba
Sai kisa waje mai dumi ya tashi idan ya tashi zaki ga yayi balls