Bread

Source : Zaa Zuba Fulawa A Roba A Saka Yeast Sugar Madara Kwai Butter A Cakuda Sai A Zuba Ruwa Kadan A Kwaba Sosai Sannan A Rufe A Barshi Ya Tashi Idan Ya Tashi ...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : July 21, 2026

Step:

  1. Zaa zuba fulawa a roba a saka yeast,sugar,madara,kwai butter a cakuda sai a zuba ruwa kadan a kwaba sosai sannan a rufe a barshi ya tashi.

  2. Idan ya tashi zaa murzashi sosai sannan a buga sai a yanka yadda akeso a mulmula, a jera farantin gashi, a shafa kwai sannan a gasa.


Ingredients

  1. 2 Flour kofi
  2. Sugar cokali 3
  3. Madara 3/4 kofi
  4. 1 Kwai
  5. Yeast cokali 11/2
  6. Butter cokali 2

Related Recipes

Alala ll

Alala ll

Yam porridge

Yam porridge

Moringa drink

Moringa drink

Fura da nono with coconut

Fura da nono with coconut

Soft buns

Soft buns

Chicken kebab

Chicken kebab

Pure bliss cookies 1

Pure bliss cookies 1

Simple jollof rice

Simple jollof rice