Cake ll

Source : Zaa Sami Roba Mai Kyau A Zuba Butter Tare Da Sugar Sai A Bugasu Sosai Har Sai Ya Narke Sannan A Kawo Ruwan Kwai A Zuba A Buga Sosaiidan Ya Hadu Sai A Di...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : June 17, 2026

Step:

  1. Zaa sami roba mai kyau a zuba butter tare da sugar sai a bugasu sosai har sai ya narke sannan a kawo ruwan kwai a zuba a buga sosai

  2. Idan ya hadu sai a dinga zuba fulawar a hankali ana gaurayawa a a gama sannan a gasa a toaster


Ingredients

  1. 2 Flour kofi
  2. 7 Kwai
  3. 1 Butter
  4. 1 Sugar kofi
  5. Baking powder 1 tspn
  6. Food colour da ake so

Related Recipes

Kunun kanwa

Kunun kanwa

Doughnut

Doughnut

Home made nutella

Home made nutella

Kwadan gurji

Kwadan gurji

Potato soup

Potato soup

Hadin yaji

Hadin yaji

Miyar Agushi

Miyar Agushi

Hadin salak

Hadin salak