Yoghurt na dafawa

Source : Da Farko Zaki Samu Tukunya Ki Zuba Madarar Seh Ki Zuba Ruwan Akai Ki Juya Sosai Ya Zama Ba Gudaji Seh Ki Dora A Wuta Ya Tafasa Kina Juyawa Akai Akai I...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : June 1, 2026

Step:

  1. Da farko zaki samu tukunya ki zuba madarar seh ki zuba ruwan akai ki juya sosai ya zama ba gudaji,seh ki dora a wuta ya tafasa kina juyawa akai akai.

    Yoghurt na dafawamatakin girki1 hoto Yoghurt na dafawamatakin girki1 hoto Yoghurt na dafawamatakin girki1 hoto
  2. Idan ya dan tafasa seh ki sauke ki barshi ya huce dai dai yadda zaki iya sa yatsa ki dan barshi ba tare da zafin ya hana ki barin yatsar a ciki ba,wato dai yayi dumi amma ba sanyi ba.Seh ki kawo kindirmo ko yoghurt ki zuba a ciki ki juya sannan ki samu roba meh murfi ki juye a ciki ki rufe da murfin robar.

    Yoghurt na dafawamatakin girki2 hoto Yoghurt na dafawamatakin girki2 hoto Yoghurt na dafawamatakin girki2 hoto
  3. Seh ki rufe da kitchen towel ki saka a waje meh dumi ya samu Kamar awa 5 zuwa 8,seh ki duba ko yayi kauri idan beyi ba seh ki Kara barin shi.Seh ki saka a fridge saboda ya Kara kauri.seh ki zuba sikari idan kina so ki juya.

    Yoghurt na dafawamatakin girki3 hoto Yoghurt na dafawamatakin girki3 hoto Yoghurt na dafawamatakin girki3 hoto
  4. Gashi yoghurt dinmu ya hadu seh Sha.

    Yoghurt na dafawamatakin girki4 hoto

Ingredients

  1. Kofi 2 na madarar gari
  2. Kofi 6 na ruwa
  3. Sikari dai dai bukata
  4. Kindirmo ko yoghurt 1/4 kofi

Related Recipes

Stuffed potato balls

Stuffed potato balls

Parpesun kaza meh dankali

Parpesun kaza meh dankali

Stir fried potatoes with veggies and gizzard

Stir fried potatoes with veggies and gizzard

Peanut burger

Peanut burger

Tuwon shinkafa da miyar agushi

Tuwon shinkafa da miyar agushi

Boiled stir fried potatoes with chicken liver sauce

Boiled stir fried potatoes with chicken liver sauce

Awara meh sauce

Awara meh sauce

Soft and fluffy puff puff

Soft and fluffy puff puff