Source : Da Farko Ki Yanka Kazarki Seh Ki Wanke Ki Zuba A Tukunya Ki Yanka Albasa Ki Zuba Da Kayan Dandano Kayan Kanshi Da Jajjagen Tarugu Seh Ki Zuba Curry Da T...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by mhhadejia
at : August 2, 2026
Step:
Da farko ki yanka kazarki seh ki wanke ki zuba a tukunya.ki yanka albasa ki zuba da kayan dandano,kayan kanshi da jajjagen tarugu seh ki zuba curry da thyme.
Ki zuba ruwa kadan seh ki dora a wuta ki tafasa.Idan ya tafaso seh ki dan zuba gishiri kadan ki barshi ya dahu ruwan ya tsotse a jikin shi.
Ki daura mai a wuta ki yanka albasa idan yayi zafi seh ki zuba naman kazar ki soya idan ya soyu seh ki kwashe ya tsane. Ana iya ci da yaji don karin dandano.