Source : Ki Yanka Naman Kazarki Saiki Wanke Ki Tsane Ruwan Jikinta Ki Kawo Black Pepper Ginger Garlic Maggi Salt Curry Powder Thyme Yajin Barkono Da Oil ...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Zeesag Kitchen
at : May 31, 2026
Step:
Ki yanka naman kazarki saiki wanke ki tsane ruwan jikinta, ki kawo black pepper, ginger, garlic, maggi, salt, curry powder, thyme, yajin barkono da oil kadan ki zuwa saiki juya kiyi marinating for 1hr. Ki jika stick dinki suma zuwa 1hr.
Ki yanka albasa, green pepper, yellow pepper da red bell pepper ki yankasu manya.
Ki dauko stick daya ki saka albasa, naman kaza, peppers saiki dauko wata tsokar kazar da albasa ki saka. Haka zaki nayi harki gama saiki zuba onga da mai kadan cikin bowl ki juya saiki shafa a jikin naman ki gasa.