Source : Zaki Fere Dankalinki Ki Zuba A Cikin Tukunya Sai Ki Saka Gishiri Sai Ki Daura A Wuta Kiyi Blending Tattsai Da Albasa Sai Ki Ajiye A Gefe Ki Bari Sai Dan...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Aisha Abdulhamid (ayusher’s tasty cuisine)
at : May 1, 2026
Step:
Zaki fere dankalinki,ki zuba a cikin tukunya sai ki saka gishiri,sai ki daura a wuta,kiyi blending tattsai da albasa sai ki ajiye a gefe.Ki bari sai dankalin ya nuna har yafara fashewa kafun ki saukar ki dakashi da babban spoon koh masher,sai ki saka maggi,tattsai da albasa da kikayi blending,ki saka maggi.
Kiyi mixing kafun ki malmasu dan daidai kina ajiyewa a gefe guda kafun ki fasa kwai ki saka tattsai da albasa,gishiri,curry kafun kina saka dankalin da kika malmalasu kina sakawa a cikin ruwan kina cirewa kina sakawa a cikin breadcrumbs kina cirewa kina sakawa a cikin ruwan kwai kina soyawa