Lemon rice

Source : Zaa Wanke Kayan Miya A Yayyankasu Sai A Jajjaga Attaruhun A Aje Kowanne A Gefe A Tukunya Tare Da Mai Idan Yayi Zafi Sai A Zuba Albasa A Gauraya Sannan A...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : May 5, 2026

Step:

  1. Zaa wanke kayan miya a yayyankasu sai a jajjaga attaruhun a aje kowanne a gefe.

  2. A tukunya tare da mai idan yayi zafi sai a zuba albasa a gauraya sannan a zuba attaruhun da aka jajjaga a gauraya sannan a zuba tattasai maggi thyme curry garin citta da tafarnuwa a gauraya.

  3. Daga karshe kuma sai a zuba dafaffiyar shinkafar a hankali a juyawa har sai komai ya hade sannan a sauke a matse lemon tsami kadin a dan juya.


Ingredients

  1. 2 Dafffiyar shinkafa cofi
  2. Attaruhu
  3. Albasa
  4. Tattasai
  5. Mai
  6. Thyme
  7. Curry
  8. Lemon tsami

Related Recipes

Orange juice

Orange juice

Funkasau rcp 2

Funkasau rcp 2

Jam and honey puff puff

Jam and honey puff puff

GarauGarau

GarauGarau

Gullisuwa

Gullisuwa

Soyayyan dankali

Soyayyan dankali

Soyayyan biredi mai hadin fulawa

Soyayyan biredi mai hadin fulawa

Soft buns

Soft buns