Gasassan kifi mai sauce din dankali

Source : Ki Kankare Bayan Kifin Saiki Cire Kayan Cikinshi Ki Wanke Ki Tsaneshi Da Towel Ki Zuba Yaji A Dan Bowl Saiki Zuba Mai Maggi Masoro Da Cita Ki Juyawa S...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : April 17, 2026

Step:

  1. Ki kankare bayan kifin saiki cire kayan cikinshi ki wanke ki tsaneshi da towel.

  2. Ki zuba yaji a dan bowl saiki zuba mai, maggi, masoro da cita ki juyawa saiki shafa ajikin kifin ta ko ina saiki gasa.

  3. Ki fere dankali saiki rarrabashi yanda kikeso ki wanke ki tafasa shi da pinch of salt. Idan yayi saiki juye.

  4. Ki yanka albasa saiki soyata sama sama tare da ginger da ataruhu saiki ki zuba kayan dandanonki idan yayi saiki zuba dankali ki zuba yayi.


Ingredients

  1. 1 tilapia fish
  2. Masoro
  3. Citta
  4. Yajin barkono
  5. Mai
  6. Maggi
  7. Salt
  8. Dankali
  9. Albasa
  10. Curry
  11. Thyme
  12. Garlic
  13. Scotch bonnet

Related Recipes

Salad with fried meat

Salad with fried meat

Macaroni and beans and dried fish

Macaroni and beans and dried fish

Dalgano coffee

Dalgano coffee

Oreo Frappeccino

Oreo Frappeccino

Lemon Naanaa

Lemon Naanaa

Salad na kayan marmari

Salad na kayan marmari

Roasted Garlic

Roasted Garlic

Simple Doughnut

Simple Doughnut