Source : Zaki Soya Jajjagen Ki Da Dried Fish Sai Kisa Ruwa Kisa Maggi Da Curry Da Salt Sai Ki Rufeidan Ya Tafasa Sai Kisa Macaroni Da Wake Da Albasa Sai Ki Ki Ru...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by NI'EEMA'S KITCHEN
at : September 15, 2025
Step:
Zaki soya jajjagen ki da dried fish sai kisa ruwa kisa maggi da curry da salt sai ki rufe
Idan ya tafasa sai kisa macaroni da wake da albasa sai ki ki rufe ki bar shi ya nuna ya tsotse