Source : Zaki Yanka Cocumber Ki Wanke Naanaa Saiki Zuba A Blender Ki Matse Ruwan Lemon Tsami Saiki Zuba Ruwa Ki Markada Saiki Tace Ki Zuba Sugar Kisa Kankara K...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by zhalphart kitchen
at : May 9, 2026
Step:
Zaki yanka cocumber ki wanke Naanaa saiki zuba a blender ki matse ruwan lemon tsami saiki zuba ruwa
Ki markada, saiki tace ki zuba sugar kisa kankara ko kisa a fridge yayi sanyi