Lemun karas (carrot juice)

Source : Za A Yanka Karas Kanana Sai A Zuba A Blender Sai A Zuba Ruwa Da Dan Yawa Sai A Yi Blending Bayan Angama Sai Asamu Rariya A Tace In An Tace Sai A Zuba M...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : March 5, 2026

Step:

  1. Za'a yanka karas kanana, sai a zuba a blender sai a zuba ruwa da dan yawa sai a yi blending bayan angama sai asamu rariya a tace in an tace sai a zuba madara da sugar a sa a fridge yayi sanyi. Asha dadi lfy


Ingredients

  1. 5 Karas manya
  2. Madara peak milk
  3. Ruwa
  4. Sugar

Related Recipes

Creamy Shrimp Alfredo

Creamy Shrimp Alfredo

Nutella Star Bread

Nutella Star Bread

Beef and chips wrap

Beef and chips wrap

Pizza Lunchable

Pizza Lunchable

Ginger drink

Ginger drink

Coquito Puerto Rican eggnog

Coquito Puerto Rican eggnog

Kidney stick

Kidney stick

Moi moi

Moi moi