Source : Ki Hada Ingredients Din Sai A Kwaba Flour A Ajiye Gefe Ki Wanke Kifi Saiki Soyashi Sama Sama Da Gishiri Sannan Ki Bare Ki Cire Kaya Saiki Daka A Turmi ...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Zeesag Kitchen
at : March 31, 2026
Step:
Ki hada ingredients din sai a kwaba flour a ajiye gefe.
Ki wanke kifi saiki soyashi sama sama da gishiri sannan ki bare ki cire kaya. Saiki daka a turmi.
Ki zuba mai a pan kadan saiki saka albasa, ginger, garlic ki soya sama sama saiki zuba ataruhu, maggi, kifi da curry ki kara soyasu sama sama (karki bari ruwan jikinshi ya kone).
Ki raba dough dinki kanana saiki na daukan daya bayan daya kina murzawa kina zuba filling's din, sai ki nadeshi ki saka flour ki like bakin saiki saka folk ki like gefen.