Source : Ki Jika Shinkafa Zuwa Awa Uku Saiki Wanke A Nuka Ki Tafasa Shinkafa Rabin Kofi Saiki Wanke Ki Zubata Cikin Kullun Ki Zuba Siga Da Gishiri Kadan Ki Zu...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Zeesag Kitchen
at : August 5, 2026
Step:
Ki jika shinkafa zuwa awa uku saiki wanke a nuka.
Ki tafasa shinkafa Rabin Kofi saiki wanke ki zubata cikin kullun. Ki zuba siga, da gishiri kadan. Ki zuba yis da albasa sai a barshi ya tashi. Sannan a soya.