Lemon abarba da kwakwa

Source : Zaa Sami Abarba A Kankare Bayan Sai A Yanka Kanana A Hada Da Yankakken Abarba A Markada Sannan A Zuba Ruwa Kadan A Tace Sai A Zuba Sugar Da Flavor A Gau...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : March 9, 2026

Step:

  1. Zaa sami abarba a kankare bayan sai a yanka kanana a hada da yankakken abarba a markada sannan a zuba ruwa kadan a tace sai a zuba sugar da flavor a gauraya a sa wajan sanyi kafin a sha.


Ingredients

  1. Abarba rabi
  2. 1 Kwakwa baba
  3. Flavor
  4. Sugar kadan

Related Recipes

Okra and egusi soup

Okra and egusi soup

Coconut cincin

Coconut cincin

Wheat oat

Wheat oat

Lemon abarba da kwakwa

Lemon abarba da kwakwa

Tamarind juice

Tamarind juice

Sunside rice

Sunside rice

Hadin salak

Hadin salak

Fried plantain in egg

Fried plantain in egg