Watermelon and coconut smoothie

Source : A Sami Kankana A Yanka Kanana Sai A Zuba Cikin Blender Tare Da Ruwa Kadan A Markada Idan An Gama Sai A Juye A Cikin Roba A Zuba Gogaggiyar Kwakwa Suga ...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : March 23, 2026

Step:

  1. A sami kankana a yanka kanana sai a zuba cikin blender tare da ruwa kadan a markada. Idan an gama sai a juye a cikin roba a zuba gogaggiyar kwakwa suga flavor a gauraya sannan a aje wajan sanyi(fridge) kafin a sha.


Ingredients

  1. 1/4 Kankana
  2. 1 Kwakwa guda
  3. Suga
  4. Flavor

Related Recipes

Eba with g/nut soup

Eba with g/nut soup

Soft buns

Soft buns

Mango and watermelon smoothie

Mango and watermelon smoothie

Cinnamon rolls

Cinnamon rolls

Puffs

Puffs

Tamarine juice

Tamarine juice

Kunun gyada

Kunun gyada

Glaze doughnut

Glaze doughnut