Hot and spicy fish sauce

Source : Kiyi Slicing Albasa Saiki Jajjaga Kayan Miyanki Kisa Pan A Wuta Saiki Zuba Mai Da Albasa Ki Soyasu Sama Sama Saiki Zuba Kayan Miyanki Da Maggi Salt On...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : February 23, 2026

Step:

  1. Kiyi slicing albasa saiki jajjaga kayan miyanki.

  2. Kisa pan a wuta saiki zuba mai da albasa ki soyasu sama sama saiki zuba kayan miyanki da maggi, salt, onga, garlic, ginger da kifi ki juya saiki rage wutan ya nuna.

  3. Zaki iyaci da abinci kala kala

    Hot and spicy fish saucematakin girki3 hoto

Ingredients

  1. 10 Ataruhu
  2. 2 Tattasai
  3. 3 Tomatoes
  4. 3 Albasa
  5. Kifi banda
  6. Maggi
  7. Salt
  8. Ginger
  9. Onga
  10. Palm oil + vegetable oil
  11. Garlic

Related Recipes

Pineapple juice

Pineapple juice

Basic White Bread

Basic White Bread

Rasgulla

Rasgulla

Pinata Cupcakes

Pinata Cupcakes

Rose milk recipe

Rose milk recipe

Plantain Dessert

Plantain Dessert

Squash with bacon

Squash with bacon

Egg stuff

Egg stuff