Source : Ki Surface Wake Ki Wanke Sosai Ki Jiqa Ko Na Minti 10 Ne Sai Kisa Gyararen Tattasai Da Tarugu A Ciki Kiss Albasa Da Tafarnuwa Sai A Niqo Idan An Niqo S...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Walies Kitchen N Small Chops
at : February 22, 2026
Step:
Ki surface wake ki wanke sosai ki jiqa ko na minti 10 ne Sai kisa gyararen tattasai da tarugu a ciki kiss albasa da tafarnuwa Sai a niqo. Idan an niqo Sai kisa Maggi, gishiri, lawashi, manja, mangyada, ruwan zahi kadan da kwai ki buga komai ya hade Sai. Sai ki shafama inda zakisa alalan Mai ki zuba yankakken tumatir da lawashi Sai kisa kullun alalan.
Sai ki turara, idan ya dahi ki sauke Sai ci. Kina iya ci da Mai da yaji ko da Miya ta musamman.