Fura da nono

Source : Da Farko Za A Cire Kwallon Dabino Sai A Ajiye A Gefeasamu Mazubi A Zuba Kayan Hadi Amman Banda Sugar Sai A Saka A Blender A Marada Su Bayan An Markada S...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : February 11, 2026

Step:

  1. Da farko za'a cire kwallon dabino Sai a ajiye a gefe

  2. Asamu mazubi a zuba kayan hadi Amman banda sugar Sai a saka a blender a marada su bayan an markada Sai a saka sugar iya yanda akeso asa a fridge yayi sanyi sai a zuba a kofi a sha. Nasaka dabino da kwakwa asaman domin kwalliya

  3. Asha dadi lafiya wannan ba'a bawa yaro mai kuiya

    Fura da nonomatakin girki3 hoto Fura da nonomatakin girki3 hoto Fura da nonomatakin girki3 hoto

Ingredients

  1. Nono
  2. Fura
  3. Madara
  4. Kwakwa
  5. Dabino
  6. Sugar

Related Recipes

Seafood Vermicelli Noodles

Seafood Vermicelli Noodles

Fluffy kosai

Fluffy kosai

Sardine bread

Sardine bread

Mango kulfi with coffee-choco pieces

Mango kulfi with coffee-choco pieces

Veggie and Tumeric rice

Veggie and Tumeric rice

Canned Corn Beef with Rice Vermicelli

Canned Corn Beef with Rice Vermicelli

Grandmas super tasty asparagus soup

Grandmas super tasty asparagus soup

Raising bread

Raising bread