Kunun zaqi 2

Source : Na Tanadi Kullu Wanda Na Hada Da Gero Masara Dawa Dankalin Hausa Da Kanumfari Say Naraba Biyu Na Aza Ruwn Zafi Bayan Sun Tafasa Da Zuba A Rabin Na D...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : February 11, 2026

Step:

  1. Na tanadi kullu Wanda na hada da gero, masara, dawa, dankalin hausa da kanumfari. Say naraba biyu na aza ruwn zafi bayan sun tafasa da zuba a Rabin na dama kunu na aje Sai da ya huce gaba daya. Dayan Rabin juma da zuba mishi ruwan sanyi harda qanqara Sai na hade da wance da na dama na motse NASA sukari da flavor. Bayan yayi sanyi Sai muka Sha.


Ingredients

  1. Kullun kunu
  2. Sukari
  3. Dankalin hausa
  4. Flavor

Related Recipes

Nigeria map rice

Nigeria map rice

Sausage stick 2

Sausage stick 2

Whipped cream vanilla cup cakes

Whipped cream vanilla cup cakes

Tamarind juice

Tamarind juice

Salad

Salad

Crispy pomegranate seed-shaped snack

Crispy pomegranate seed-shaped snack

Doughnuts pops

Doughnuts pops

Meaty Tufu balls kebab

Meaty Tufu balls kebab