Source : Kisa Sukari A Tukunya Ki Aza A Wuta Ki Barshi Har Ya Fara Narkewa Sai Ki Matse Ruwan Lemon Juice Sami A Cikin Ki Jefa Tsamiyar Kina Juyawa Idan Ya Fara...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Walies Kitchen N Small Chops
at : September 6, 2026
Step:
Kisa sukari a tukunya ki aza a wuta ki barshi har ya fara narkewa sai ki matse ruwan lemon juice Sami a cikin ki jefa tsamiyar kina juyawa. Idan ya fara kumfa to yayi sai ki sauke.
Da kin sauke sai kisa a fankon jarida ko wani container ki sakala tootpick