Source : Ki Wanke Meat Dinki Kisa Ginger Garlic Onion Thyme Maggi Ki Dafa Har Se Ya Nunaki Kwoshe Meat Din Daga Ciki Ruwa Ki Yanka Su Vegetables Dinki Ki Zuba A...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Maman Jaafar( Khairan )
at : February 7, 2026
Step:
Ki wanke meat dinki kisa ginger,garlic, onion,thyme maggi ki dafa har se ya nuna
Ki kwoshe meat din daga ciki ruwa ki yanka su vegetables dinki ki zuba aciki ruwan nama kisa attarugu da onion, kisa curry me dan yawa kibarshi ya nuna kadan
Inda ya nuna seki dama flour ko kuma corn starch ki zuba aciki zakigan yayi kauri sekisa meat dinki aciki ki barshi ya kara nuna