Source : A Hada Butter Da Sugar A Juya Har Sai Ya Hade Jikinshi Sugar Din Ya Narkea Zuba Flour Asaka Baking Powder Da Baking Soda A Juya Sua Saka Kwai Akan Butte...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Fatima Bint Galadima
at : January 31, 2026
Step:
A hada butter da sugar a juya har sai ya hade jikinshi sugar din ya narke
A zuba flour asaka baking powder da baking soda a juya su
A saka kwai akan butter da sugar din a juya sannan a kawo buttermilk a zuba a juya sai a kawo flour a zuba akai Shima a juya sai a saka flavor sai a saka food color
A saka cupcake sheet a muffin tray sai a zuba cake batter din aciki sai a saka a pre heated oven idan ya gasu sai a saka toothpick a tsakiyan idan ya fito clean ya gasu sai a sauke