Source : Ki Wanke Shinkafar Ki Ki Zuba A Tukunya Ki Zuba Ruwa Idan Ta Tafasa Tayi Rabin Dahuwa Sai Ki Wanke Kisa Gishiri Kadan Ki Saka Ruwa Ki Mayar Tukunya Idan...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Fatima Bint Galadima
at : July 30, 2026
Step:
Ki wanke shinkafar ki ki zuba a tukunya ki zuba ruwa idan ta tafasa tayi rabin dahuwa sai ki wanke kisa gishiri kadan ki saka ruwa ki mayar tukunya idan ta tso tse ta dahu sai a sauke
Ki wanke Kayan miyanki ki yayyanka su ki wanke kaxarki ki tafasata da Kayan kamshi albasa da sinadarin dandano sai ki tafasa ta ki soyata
Ki zuba mai a tukunya ki zuba Kayan miyan ki soyasu sai kisa sinadarin dandano kisaka kaxar ki rufe suyi minti goma sai ki sauke
Ingredients
Shinkafa
Timatir
Attaruhu
Albasa
Man gyada
Sinadarin dandano
Gishiri
Kaza
Related Recipes
Melonade
Miyan kuka
Teriyaki chicken sauce
Churros
Potatoes pancake
Braided egg buns
American sauce
Cinnamon sugar coated round doghnuts ring doughnut