Source : Da Farko Zaki Jika Shikafa A Ruwa Ya Konaseki Dafa Wani Shikafa Kadanseki Hada Dafafen Shikafa Da Wanda Kika Jika Kiyi Blending Dinsukisa Sugar Yeast B...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Maman Jaafar( Khairan )
at : January 28, 2026
Step:
Da farko zaki jika shikafa a ruwa ya kona
Seki dafa wani shikafa kadan
Seki hada dafafen shikafa da wanda kika jika kiyi blending dinsu
Kisa sugar,yeast, baking powder, kisa salt ki barshi ya tashi
Seki soyashi aciki frying pan
Inda kika zuba kuli seki rufe,baa juyashi inda ya nuna zakigan yayi bubbles akanshi
Seki hada da miyar taushe,ni naci nawa da miyar alayaho da gashashen kifi,
Ki na iya dubawa ciki recipes dina yadan nayi miya alayaho da grilled fish dina