Source : Zaki Yanka Kayan Miya Sirara Ki Jajjaga Attaruhu Saiki Samu Tukunya Ki Zuba Mai Da Manja Ki Juye Kayan Miya Aciki Dama Kin Tafasa Nama Ko Kifi Ko Kaza S...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by zhalphart kitchen
at : January 25, 2026
Step:
Zaki yanka kayan miya sirara ki jajjaga attaruhu,saiki samu tukunya ki zuba mai da manja,ki juye kayan miya aciki,
Dama kin tafasa nama ko kifi ko kaza saiki juye acikin kayan miya ki rufe ki barshi yayi kamar minti 5 saiki zuba bushasshen kifi ki sa spices da Maggi ki juya saiki zuba alaiyahu ki rufe ki kashe wutar tururin zai dafa miki alaiyahu din