Source : Da Farko Zakisa Man Ja Akan Wuta Inda Ya Narke Seki Rage Wuta Kizuba Ogbono Ki Aciki Kita Juyawa Har Sekigan Ya Narke Duka But In Low Heat In Bahaka Ogb...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Maman Jaafar( Khairan )
at : January 23, 2026
Step:
Da farko zakisa man ja akan wuta inda ya narke seki rage wuta kizuba ogbono ki aciki kita juyawa har sekigan ya narke duka but in low heat in bahaka ogbono ki bazeyi yawki ba
Dagana sekifara zuba ruwa ko kuma ruwan nama inda kinadashi
Kita juyawa zakigan yana kauri har se yayi miki yadan kikeso
Sekiyi blending ginger garlic attarugu onion ki zuba aciki,kisa maggi da crayfish
Kisa spinach, sana sekisa su nama kibarshi ya nuna for 5 to 10mn,your ogbono is ready
For tuwo Amala, ki tankade yam flour dinki
Kisa ruwa a wuta inda ya tafasa ki zuba gari ki tukashi sosai kibarshi ya tsulala seki koshe