Source : Ki Yanka Albasa Green Pepper Saiki Jajjaga Ataruhu Ki Fere Dankalin Saiki Yanka Into Cubes Sannan Ki Tafasashi Da Pinch Of Salt Ki Zuba Mai Kadan A Pan...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Zeesag Kitchen
at : January 20, 2026
Step:
Ki yanka albasa, green pepper saiki jajjaga ataruhu.
Ki fere dankalin saiki yanka into cubes sannan ki tafasashi da pinch of salt.
Ki zuba mai kadan a pan saiki zuba ginger garlic paste da albasa saiki juya ki zuba minced meat da salt ki kara juyawa saiki zuba ruwa kadan ki barshi ya shanye ajikin naman saiki zuba ataruhu da dankali, maggi, thyme da spring onion ki juya.
Saiki fasa kwai a bowl ki saka mashi thyme ki kadashi sosai saiki zuba akan hadin dankalin, saiki dauko plantain din da Kika soya ki jerasu akan kwai ki kuma zuba Green pepper saiki rufe ki rage wutan.