Danmalele

Source : Zaa Sami Tukunya Mai Tsafta A Zuba Ruwa A Dora A Wuta A Bashi Ya Tafasa Sai A Wanke Tsakin A Zuba A Ciki Sannan A Kawo Garin Ajino A Zuba A Gauraya Sai ...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : January 20, 2026

Step:

  1. Zaa sami tukunya mai tsafta a zuba ruwa a dora a wuta a bashi ya tafasa sai a wanke Tsakin a zuba a ciki sannan a kawo garin Ajino a zuba a gauraya sai a rage wuta dan ya dahu yadda akeso.Idan yayi sai a sauke a zuba a faranti

  2. A kawo Soyayyan manja tare da cucumber Tumatur albasa salak a saka da yake.


Ingredients

  1. Tsakin masara cup 2
  2. 1 Ajino
  3. Cucumber
  4. Tumatur
  5. Albasa
  6. Yaji
  7. Manja

Related Recipes

Wainar alkama

Wainar alkama

Tigernut juice

Tigernut juice

Cookies

Cookies

Lemon mangwaro

Lemon mangwaro

Crispy fried sweet potato

Crispy fried sweet potato

Homemade fettuccine pasta taliya

Homemade fettuccine pasta taliya

Kwadan gurji

Kwadan gurji

Beans salad

Beans salad