Source : Ki Wanke Dankalin Saiki Dafashi Ya Nuna Saiki Wanke Salad Ki Yanka Sannan Kisa Gishiri Ki Wanke Ki Bare Saiki Yanka Dankali Ki Yanka Albasa Koren T...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Zeesag Kitchen
at : January 13, 2026
Step:
Ki wanke dankalin saiki dafashi ya nuna. Saiki wanke salad ki yanka sannan kisa gishiri Ki wanke.
Ki bare saiki yanka dankali, ki yanka albasa, koren tattasai, tumatir. Saikiyi zuba salad a bowl Ki kawo dankalin ma ki zuba tare da tumatir da sauran kayan.