Source : Ki Yanka Cabbage Da Albasa Saiki Wanke Gizzard Dinki Kadan Bada Yawa Ba Ki Yanka Shi Kana Na Saiki Tafasashi Da Kayan Kamshi Da Kayan Dandano Ki Zuba M...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Zeesag Kitchen
at : January 13, 2026
Step:
Ki yanka cabbage da albasa, saiki wanke gizzard dinki kadan bada yawa ba ki yanka shi kana na saiki tafasashi da kayan kamshi da kayan dandano.
Ki zuba mai a pan saiki zuba gizzard Ki soya shi sama sama, saiki zuba aalbasa da yawa ki juya saiki zuba blended pepper da Maggi ki barshi zuwa minti 3 saiki zuba cabbage ki juya saiki sauke. Yana da dadi sosai.