Paten dankalin hausa

Source : Da Farko Za A Fere Dankalin Hausa Ayankasu Kanana Sai A Aje A Gefea Kunna Gas A Daura Tukunya A Sa Mangyada Da Ginger Garlic Paste Da Albasa A Soya Sama...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : January 9, 2026

Step:

  1. Da farko za'a fere dankalin hausa ayankasu kanana sai a aje a gefe

  2. A kunna gas a daura tukunya a sa mangyada da ginger garlic paste da albasa a soya sama sama sannan sai a sa kayan miya a soya bayan ya soyu sai a zuba Maggi, kayan kamshi, curry a juya, sai a zuba dankalin hausa sai a sa ruwa madai daici yanda zai dafa dankalin sai a juya a rufe tukunya.

  3. Bayan ya dahu sai a bude tukunyan a farfasa dankalin yanda zai zama pate, Shikenan aci dadi lfy


Ingredients

  1. Dankalin hausa
  2. Mangyada
  3. Yankakkun attarugu, albasa, tattasai
  4. Curry, Maggi, gishiri,
  5. Ginger garlic paste
  6. Ruwa

Related Recipes

Grilled Mango Tikka Bites

Grilled Mango Tikka Bites

Grandmother Carders Sugar Cookies

Grandmother Carders Sugar Cookies

Pastry Samosa

Pastry Samosa

Vegan Yummy Mushroom Sauce

Vegan Yummy Mushroom Sauce

Nankhatai

Nankhatai

Bread Pudding Flowers

Bread Pudding Flowers

Southern crawfish

Southern crawfish

Kellys Pecan Pie

Kellys Pecan Pie