Lemon agwaluma

Source : Zaa Wanke Agwaluma A Yanka A Cire Tsokar Daga Bawon Sai A Dauko Citta Danya A Kankare Ta A Yanka Kanana Sai A Zuba Cikin Blender A Kawo Ruwan Naa Naa Da...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : December 31, 2025

Step:

  1. Zaa wanke Agwaluma a yanka a cire tsokar daga bawon Sai a dauko citta danya a kankare ta a yanka kanana sai a zuba cikin blender a kawo Ruwan Naa Naa da kaninfari a zuba sai a markada.

  2. Zaa zami rariya mai tsafta a tace Ruwan sai a zuba suga yadda akeso a gauraya a sa wajan sanyi Karin a sha


Ingredients

  1. 2 Agwaluma
  2. Citta Danya karama1
  3. Ruwan kaninfari
  4. Naa naa
  5. Suga

Related Recipes

Pommo stew

Pommo stew

Fresh orange juice

Fresh orange juice

Fried plantain

Fried plantain

Tofu salad

Tofu salad

Cookies

Cookies

Watermelon and coconut smoothie

Watermelon and coconut smoothie

Crispy fried chicken

Crispy fried chicken

Sinasir Rice pan cake

Sinasir Rice pan cake