Source : Da Farko Zaki Zuba Mai A Tukunya Ki Karya Taliya Kanana Ki Zuba Ki Dinga Juyawa Har Sai Yayi Brown Saiki Tsane A Colender Na Ga Kayayyakinmu Da Zamuyi ...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by zhalphart kitchen
at : December 9, 2025
Step:
Da farko zaki zuba mai a tukunya ki karya taliya kanana ki zuba ki dinga juyawa har sai Yayi brown saiki tsane a colender
Na ga kayayyakinmu da zamuyi amfani dasu wajen sarrafa wannan taliya
Zaki zuba mai a tukunya saiki kawo nama ki zuba ki dinga juyawa kisa gishiri da curry,thyme,corriender,black pepper,bay leaf kita juyawa kina dagargaza naman saiki zuba albasa da attaruhu ki cigaba da soyawa har ya gama dagargajewa
Saiki kawo ruwa ki zuba dai dai, idan ya tafasa saiki zuba taliyar da kika soya kika tsane saiki juya
Saiki zuba karas da runner peas ki juya ki barshi dahu kamar minti uku 1/2 done sai zuba maggi da sauran spices din da soy sauce ki juya ki barshi ya karasa dahuwa
Saiki zuba koren tattasai da ja ki kashe wutar tururin zai dafamiki tattasai din