Soyayyen doya da sauce

Source : Ki Fere Doyanki Ki Yanka Sannanki Wanke Kisa Mata Gishiri Ki Soya Ki Yanka Albasa Ki Jajjaga Ataruhu Ki Soya Albasa Da Mai Kadan Kisa Ataruhu Maggi ...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : September 3, 2026

Step:

  1. Ki fere doyanki, ki yanka sannanki wanke kisa mata gishiri ki soya.

  2. Ki yanka albasa, ki jajjaga ataruhu. Ki soya albasa da mai Kadan, kisa ataruhu,maggi da kori.(Ku nemi spices din chef Suad) Ku gwada sannan Ku bada lbr


Ingredients

  1. Doya
  2. Mai
  3. Albasa
  4. Ataruhu
  5. Maggi
  6. Gishiri
  7. Kori din chef Suad

Related Recipes

Carrot cucumber lemonade

Carrot cucumber lemonade

Pork Tenderloin with Butter Beans and a Red Pesto Sauce  Feta

Pork Tenderloin with Butter Beans and a Red Pesto Sauce Feta

Lemon rice

Lemon rice

Chicken bread

Chicken bread

Fish stir fry sauce

Fish stir fry sauce

Special faten wake da plaintain da kifi

Special faten wake da plaintain da kifi

Poha banana milkshake

Poha banana milkshake

Fried plantain with scramble eggs

Fried plantain with scramble eggs