Source : Zakisa Alkama A Bowl Da Yeast Da Baking Powder Da Oil Kadan Da Salt Sai Kwaba Da Warm Water Sai Ki Rufe Kisa A Wajan Dumiidan Ya Tashi Sai Dauko Abun Tu...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by NI'EEMA'S KITCHEN
at : September 14, 2026
Step:
Zakisa alkama a bowl da yeast da baking powder da oil kadan da salt sai kwaba da warm water sai ki rufe kisa a wajan dumi
Idan ya tashi sai dauko abun turara wa ko buhu ko kwankwani sai ki faba mai ki zuba kwabin kisa abun steaming
Idan yayi zaki sa toothpick ki cikala idan yayi zaki ga ba kullu