Source : Ki Hada Duka Dry Ingredients Dinki Saiki Kwaba Da Ruwa Kwabin Kamar Na Meat Pie Ki Saka Mai Kadan A Pan Saiki Zuba Albasa Ginger Garlic Paste Da Salt ...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Zeesag Kitchen
at : December 15, 2025
Step:
Ki hada duka dry ingredients dinki saiki kwaba da ruwa, kwabin kamar na meat pie.
Ki saka mai kadan a pan saiki zuba albasa, ginger garlic paste da salt ki juya saiki zuba minced meat dinki ki juya. Sannan ki zuba seasoning da spices dinki ki zuba ruwa kadan ki barshi ya nuna.
Ki murza dough dinki saiki cire shape sannan kisa fillings dinki ki hade ki daure shi da lemon grass. Haka zakinayi harki gama duka.