Dafaffan alayyahu

Source : Zaa Sami Alayyahu A Wankeshi Da Ruwan Gishiri A Tsame Daga Ruwan A Tsane Sannan A Yanka A Aje A Gefea Wanke Kayan Miya Sai A Jajjagasu A Zuba Mai Cikin ...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : November 23, 2025

Step:

  1. Zaa sami alayyahu a wankeshi da ruwan gishiri a tsame daga ruwan a tsane sannan a yanka a aje a gefe

  2. A wanke kayan miya sai a jajjagasu a zuba mai cikin tukunya a dora a wuta a zuba jajjagen a soyasu a zuba maggi garin tafarnuwa sai gauraya sannan a dauko daffiyar hanta a zuba,a rage wuta sai a zuba alayyahu a gauraya sai a rufe yayi minti 2 sai a sauke


Ingredients

  1. Alayyahu
  2. Lawashin albasa
  3. Hanta
  4. Attaruhu
  5. Albasa
  6. Maggi
  7. tafarnuwa Garin
  8. Mai

Related Recipes

Boiled yam with plantain and egg sauce

Boiled yam with plantain and egg sauce

Hadin salak

Hadin salak

Orange and ginger juice

Orange and ginger juice

Sunside rice

Sunside rice

Crispy fried yam  yamballs

Crispy fried yam yamballs

Chicken pepper soup

Chicken pepper soup

Chinese fried rice

Chinese fried rice

Bread

Bread