Faten tsakin masara lll

Source : A Bare Kabewa A Yanka Yadda Akeso Sai A Wanke Ta Da Ruwa Mai Tsafa Sai A Zuba A Cikin Tukunya A Dora A Wuta A Dafa Har Sai Tayi Sai A Sauke A A Tsame Ta...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : November 22, 2025

Step:

  1. A bare kabewa a yanka yadda akeso sai a wanke ta da ruwa mai tsafa Sai a zuba a cikin tukunya a dora a wuta a dafa har sai tayi sai a sauke a a tsame ta daga ruwan a markada tare da kayanmiya

  2. A zami wata tukunyar a dora a wuta sai a zuba wannan markadan,ruwan nama maggi curry gishiri tafarnuwa a gauraya sannan a kara ruwa a rufe tukunyar a barshi ya tafasa sai a wanke tsakin da ruwa sannan a zuba cikin tukunyar a rage wuta dan hk zan sa ya dahu yadda ya kamata ba sai ya kone ko kama ba

  3. Daga karshe idan ya dahu kafin a sauke sai a dauko yankakken kuma wakakken alayyahu da lawashin albasa a zuba a gauraya sai a sauke a zafin abincin zai dafa su


Ingredients

  1. Tsakin masara
  2. Kabewa
  3. Alayyahu
  4. Tumatur
  5. Albasa
  6. Maggi
  7. Ruwan nama
  8. Lawashin albasa
  9. Curry
  10. Garin tafarnuwa 1tsp
  11. Mai

Related Recipes

Moringa drink

Moringa drink

Eggless twisted doughnut

Eggless twisted doughnut

Spicy potato chips

Spicy potato chips

Tofu salad

Tofu salad

Eggless cinnamon doughnuts

Eggless cinnamon doughnuts

Fresh orange juice

Fresh orange juice

Spicy fried plantain

Spicy fried plantain

Salt puff puff

Salt puff puff