Gasasshen Kifi mai dankali

Source : Ki Fere Dankalinki Saiki Yanka Yanda Kikeso Ki Yanka Carrots Shima Saiki Tafasa Dankalin Da Salt Idan Ya Kusanyi Saiki Zuba Carrots Su Karasa Idan ...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : November 28, 2025

Step:

  1. Ki fere dankalinki saiki yanka yanda kikeso, ki yanka carrots shima. Saiki tafasa dankalin da salt, idan ya kusanyi saiki zuba carrots su karasa.

    Gasasshen Kifi mai dankalimatakin girki1 hoto Gasasshen Kifi mai dankalimatakin girki1 hoto Gasasshen Kifi mai dankalimatakin girki1 hoto
  2. Idan yayi saiki tace ruwan.

    Gasasshen Kifi mai dankalimatakin girki2 hoto Gasasshen Kifi mai dankalimatakin girki2 hoto
  3. Ki zuba a bowl saiki zuba butter, black pepper da spring onion ki juya saiki saka a oven ya gasu na mintuna.

    Gasasshen Kifi mai dankalimatakin girki3 hoto Gasasshen Kifi mai dankalimatakin girki3 hoto Gasasshen Kifi mai dankalimatakin girki3 hoto
  4. Ki soya albasa da mai saiki zuba ataruhu, maggi da spices ki soya sama sama.

    Gasasshen Kifi mai dankalimatakin girki4 hoto Gasasshen Kifi mai dankalimatakin girki4 hoto Gasasshen Kifi mai dankalimatakin girki4 hoto
  5. Ki Shafa sauce din jikin kifin saiki gasa zuwa 5mins.

    Gasasshen Kifi mai dankalimatakin girki5 hoto Gasasshen Kifi mai dankalimatakin girki5 hoto Gasasshen Kifi mai dankalimatakin girki5 hoto
  6. Aci dadi lpy

    Gasasshen Kifi mai dankalimatakin girki6 hoto Gasasshen Kifi mai dankalimatakin girki6 hoto Gasasshen Kifi mai dankalimatakin girki6 hoto
  7. Gasasshen Kifi mai dankalimatakin girki7 hoto Gasasshen Kifi mai dankalimatakin girki7 hoto

Ingredients

  1. Dankali
  2. Carrots
  3. Butter
  4. Black pepper
  5. Spring Onion
  6. Kayan hadin kifi
  7. Kifi
  8. Ataruhu
  9. Albasa
  10. Mai
  11. Maggi
  12. Spices
  13. Green pepper

Related Recipes

Tofu  Mushroom Chop Suey

Tofu Mushroom Chop Suey

Broccoli - Cauliflower Salad

Broccoli - Cauliflower Salad

Fried Gobhi with Cheese balls

Fried Gobhi with Cheese balls

Masa

Masa

Classy tamarind juice

Classy tamarind juice

Butter spread

Butter spread

Coconut pipeapple cake

Coconut pipeapple cake

Indian custard fruits salad

Indian custard fruits salad