Masa

Source : Zaki Wanke Shinkafa Ki Sai Ki Jika Ta A Cikin Ruwa Ta Jiku Kamar Tsahon Awa Biyu Ko Biye In Kina Da Lokaci Zaki Dafa Shinkafa Tuwo Ko Kuma In Kina Da Tu...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : May 27, 2026

Step:

  1. Zaki wanke shinkafa ki sai ki jika ta a cikin ruwa ta jiku kamar tsahon awa biyu ko biye in kina da lokaci.

  2. Zaki dafa shinkafa tuwo ko kuma in kina da tuwon shinkafa zaki iya amfani dashi.

  3. In shinkafar ki ta jiku sai ki tace ruwan ki zuba a abinda kike kai markade sai ki kawo tuwan ki ko shinkafar da kika dafa ki zuba aciki but ni nayi amfani da tuwo nasa shi aka kaimin markade. kafin su dawo na jika 1 tbsp yeast dina d 2 tbsp sugar da 2 tbsp madara da ruwan dumi ya tashi.

  4. Ana kawo min na hada na zuba hadin yeast din nasa ragowar sugar na da gishiri na juya na barshi y tashi.

    Masa recipe step 4 photo
  5. Daya tashi na Dora tandata a wuta nasa mai yayi zafi na zuba hadin kullin ya soyu na juya na kwashe shike nan,zaki ci d miya, sugar ko haka d shayi aci lfy.

    Masa recipe step 5 photo Masa recipe step 5 photo Masa recipe step 5 photo

Ingredients

  1. 4 tin shinkafa ta tuwo
  2. 1 tbsp yeast
  3. Half tin Sugar
  4. Half tsp salt
  5. 2 tbsp milk
  6. Tuwo ko dafaffiyar shinkafa

Related Recipes

Banana and dates smoothie

Banana and dates smoothie

Karachi Halwa | Cornstarch Halwa

Karachi Halwa | Cornstarch Halwa

Steamed Chocolate Cake

Steamed Chocolate Cake

Dads birthday cake

Dads birthday cake

Lemon shish tawook

Lemon shish tawook

Fry bread

Fry bread

Rigatoni pasta pie

Rigatoni pasta pie

Pj banana  vegetarian

Pj banana vegetarian