Source : Ki Hada Duka Ingredients Din A Pan Saiki Zuba Ruwa Ki Daura A Low Heat Sai Kina Juyawa Zakiga Yana Kauri Har Yayi Yanda Kikeso Saiki Zuba Butter Ki Juy...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Zeesag Kitchen
at : November 17, 2026
Step:
Ki hada duka ingredients din a pan saiki zuba ruwa ki daura a low heat, sai kina juyawa zakiga yana kauri har yayi yanda kikeso saiki zuba butter ki juya da kyau.
Ki sami rariya ki tace saboda gudaji saiki zuba a container. Wannan hadin zaki iya ajiyeshi a fridge har sati biyu ko fiye da haka ma.