Lemon goba na musamman me whipping cream

Source : Ga Abubuwan Da Muke Bukata Nan A Wanke Goba A Cire Dattin Sai A Rabata 2 A Kwancesannan A Cire Kwallayen Tsakiyar A Yayyanka Daidai Misalisai A Zuba A B...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : November 12, 2025

Step:

  1. Ga abubuwan da muke bukata nan.

    Lemon goba na musamman me whipping creammatakin girki1 hoto
  2. A wanke goba a cire dattin sai a rabata 2 a kwance

    Lemon goba na musamman me whipping creammatakin girki2 hoto
  3. Sannan a cire kwallayen tsakiyar a yayyanka daidai misali

    Lemon goba na musamman me whipping creammatakin girki3 hoto
  4. Sai a zuba a blender a sa ruwa Kofi 1 a markada.

    Lemon goba na musamman me whipping creammatakin girki4 hoto
  5. Idan yayi laushi sai a zuba icing sugar, sukari da ragowar ruwan. A cigaba da markadawa har sai yayi laushi sosai sai a juye a sha da sanyinsa.

    Lemon goba na musamman me whipping creammatakin girki5 hoto
  6. Dadi!!!

    Lemon goba na musamman me whipping creammatakin girki6 hoto
  7. Lemon goba na musamman me whipping creammatakin girki7 hoto

Ingredients

  1. 5 Nunanniyar goba guda
  2. 1/4 cup Icing sugar
  3. Sukari cokali 4
  4. 1/3 cup Whipping cream
  5. 2 Ruwan sanyi karara kifi
  6. Madarar gari babban cokali 2

Related Recipes

Butter icing

Butter icing

Lemon goba na musamman me whipping cream

Lemon goba na musamman me whipping cream

Bread crumb akara

Bread crumb akara

Milk candy ball AKA Gullisuwa

Milk candy ball AKA Gullisuwa

Cincin me laushi

Cincin me laushi

Date fritters

Date fritters

Cake me kwakwa

Cake me kwakwa

Farfesun naman karamar dabba

Farfesun naman karamar dabba