Cuscus da miyar veggies

Source : Da Farko Ki Dauki Cuscua Dinki Ki Zuba Shi Acikin Roba Ki Saka Gishi Kadan Da Mai Sai Ki Yamutsa Shi Ki Samu Ruwa Rabin Kofi Ki Zuba Sai Ki Juya Sosaisa...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : November 9, 2025

Step:

  1. Da farko ki dauki cuscua dinki ki zuba shi acikin roba ki saka gishi kadan da mai sai ki yamutsa shi ki samu ruwa rabin kofi ki zuba sai ki juya sosai

  2. Sai ki dauko steamer dinki ki zuba hadin cus cus din har sai ya turaru zakji yana kamshi sai ki sauke

  3. Sai ki dauko jajjengi na kayan miya da kika jajjaga su tattasai da tarugu banda albasa shi albasa yankata zakiyi ki zuba roba mai kyau

  4. Sai ki yanka karas dinki da cabbage dinki shape dinda kike so sai ki dauko tkunya ki zuba mai

  5. Bayan kin zuba mai sai daura shi a kan wuta ya dau zafi sai ki zuba albasarki da kayan miyarki sai sun soyu sai ki dauko yankakkun veggies dinki ki xuba su danyi laushi kadan

  6. Zaki iya amfani da kifi ko nama duk wanda kikeso sai ki zuba kifinki ko nama sai ki zuba sinadarin dandano da curry idan kinaso har su hade jikinsu sai ki sauke


Ingredients

  1. Cuscus rabi
  2. Man gyada ko butter
  3. Gishiri
  4. Cabbage
  5. Karas
  6. Kifi
  7. Tattasai
  8. Tarugu
  9. Albasa

Related Recipes

Dinner for 2 date night  Grilled steak wt grilled bananastuffed spinach mushrooms and fries

Dinner for 2 date night Grilled steak wt grilled bananastuffed spinach mushrooms and fries

Raw Mango Rice

Raw Mango Rice

Boti Roti

Boti Roti

Jambalaya

Jambalaya

Great BBQ chicken

Great BBQ chicken

Semolina with okra soup

Semolina with okra soup

Carrot Smoothie with Red pepperOrange and Lemon

Carrot Smoothie with Red pepperOrange and Lemon

Alewan madara

Alewan madara